速報APP / 健康塑身 / Maganin Kurajen Fuska

Maganin Kurajen Fuska

價格:免費

更新日期:2019-02-28

檔案大小:3.4M

目前版本:7.0

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:lassnaija@gmail.com

Maganin Kurajen Fuska(圖1)-速報App

Da yawa daga cikin yan mata da samari na fama da matsalar kurajen fuska (pimples) wanda dayawa daga cikin mutane basa son irin wadannan kuraje da suke fitowa saboda suna bata fuska.

A Wannan daliline yasa mutane suke shiga lungu da sako don neman magunguna da zasu magance wadannan kuraje, duk dacewa daya daga cikin masana sunyi ittifaki kan cewa sha'awa ce ke kawo wadannan kurajen na fuska.

Maganin Kurajen Fuska(圖2)-速報App

Saboda haka a yau munzo muku da manharja mai dauke da cikakken bayanin yadda za'a magance wannan matsala.

Maganin Kurajen Fuska(圖3)-速報App

Maganin Kurajen Fuska(圖4)-速報App

Maganin Kurajen Fuska(圖5)-速報App

Maganin Kurajen Fuska(圖6)-速報App